Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samun nutsuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa. Wannan ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.
コメント