Manhajja domin kawo muku tarihin sahabban manzon Allah Cikin wannan manhajja akwai tarihin sahabbai kamar haka: 1. Sayyidina Abu Bakr Abdallah bin Abi Quḥafah aṣ-Ṣiddiq. 2. Sayyidina Umar bin Khattab. 3. Sayyidina Uthman bin Affan. 4. Sayyidina Ali bin Abi Thalib.
コメント