Wannan manhajja ce domin kawo muku Ahkamul Jana'iz. A cikin wannan Ahkaamul Janaa'iz na sheikh Jafar zakuji bayanai dangane da hukunce-hukunce wajen binne mamaci. Domin samun wadansu manhajjoji, ku duba KareemTKB app cikin wannan gida. Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.
コメント