Saurari sheikh jafar mahmud Adam tafsir surah al ahqaf zuwa surah as saff. Domin wadansu Sheikh Ja'afar Mahmud Adam tafsir duba cikin play store. Wannan app baya bukatar internet domin yayi aiki. Sauke ku fara saurara kai tsaye. Sanarwa: Farkon karatun suratul ahqaf dake wannan manhajja bayayi.
コメント