Wannan application na dauke da karatuttukan shahararen malamin musuluncin nan wato Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, wanda yayi suna wajen yada addinin musulunci ba iya Nigeria har da manyan kasashen musulunci na duniya irin su saudi arabia, sudan, egypt da sauransu.
コメント