Assalamu alaikum warahmatullah. Wannan application yana dauke da wasu manyan karatuttukan baban malamin addinin na da kuma boko wato Sheikh Ali Isah Fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana lectures ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci.
コメント